Jonah 4:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce, โ€œAi, wannan kuringa ta tsira dare ษ—aya ta kuma ษ“ace kafin dare na biyu, ba ka yi wata wahala dominta ba, ba kai ne ka sa ta yi girma ba, duk da haka ranka ya ษ“ace saboda ita.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽู†ู‹ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุง ุซูœู‰ูฐ ู…ูŽุณูŽ ยซุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽุฌู ุชูŽูˆู’ุณูŽูŠูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุทูŽู†ู’ ฺŸูุฑููˆุงู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽูƒูŽูŠู’ ูƒูŽุดููˆูƒูŽุจูŽุŸ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽ ูƒูŽูŠู’ ูƒูู…ูŽ ูƒูŽุณูŽุง ูŠูŽูŠู ุบูุฑู’ู…ูŽุจูŽุŸ ุทูŽู†ู’ ฺŸูุฑููˆุงู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽฺŸููŠุฑูŽุง ุงู”ูŽุฏูŽุฑูœู‰ูฐ ุทูŽูŠูŽ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ูปูŽุซูœู‰ูฐ ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ุฏูŽุฑูœู‰ูฐ ู†ูŽุจููŠูู†ู’ุŸ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuma ya amsa, ya ce masa, โ€œAi, wannan 'yar kurangar dare ษ—aya ta girma, kashegari kuma ta mutu, ba ka yi wata wahala dominta ba, ba kai ne ka sa ta ta yi girma ba, duk da haka ranka ya ษ“aci saboda ita!