Jonah 4:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yunana ya fita daga birnin ya yi wajen gabas, ya zauna. A nan ya yi wa kansa rumfa, ya zauna cikin inuwarta yana jira yă ga abin da zai sami birnin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُونُسَ كُوَ يَڢِتَ دَغَ بِرْنِنْ يَيِ وَجٜىٰنْ غَبَسْ، يَذَوْنَ؞ أَوُرِنْ يَغِنَ یَرْ رُمْڢَ دُواْمِنْ تَبَا شِ إِنُوَ، سَيْ يَذَوْنَ يَنَ جِرَا يَغَ أَبِنْدَ ذَيْ ڢَرُ دَ بِرْنِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yunusa ya fita daga birnin, ya yi wajen gabas, ya zauna. Ya yi wa kansa rumfa, ya zauna a inuwarta, yana jira ya ga abin da zai sami birnin.