Jonah 4:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji Allah ya sa wata โyar kuringa ta tsiro, ta yi girma a inda Yunana yake, don ta inuwantar da shi, yฤ ji daษi. Yunana kuwa ya yi murna matuฦa da wannan kuringa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ุงูููููู ููุณูุง ูููู ุทููู ฺูุฑููุงู ฺููขูุชููุงู ูููู ุบูุฑูู
ู ููุจูุง ูููููุณู ุงูููููู ุฏููุงูู
ููู ูููููปูุชูุฑู ุฏูุดู ุฏูุบู ุฐูุงฺขููู ุฑูุงููุ ูููููุณู ูููู ู
ูุฑููู ุณููุงูุณููู ุณูุจููุงูุฏู ููููููู ุทููู ฺูุฑููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya sa wata 'yar kuranga ta tsiro ta yi girma a inda Yunusa yake, don ta inuwantar da shi, ya ji daษi. Yunusa kuwa ya yi murna da wannan 'yar kuranga ฦwarai.