Jonah 4:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma kashegari da safe sai Allah ya sa tsutsa ta cinye ’yar kuringar har ta mutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا وَشٜىٰغَرِ دَ سَسَّڢٜىٰ اللَّهْ يَسَا وَتَ ڟُڟَ تَثِنْيٜىٰ طَنْ ڟِرُوانْ حَرْ يَبُوشٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kashegari da fitowar rana, sai Allah ya sa tsutsa ta cinye 'yar kurangar har ta mutu.