Jonah 4:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da rana ta yi sama, sai Allah ya sa iskar gabas mai zafi ta huro, zafin ranar kuma ya buga kan Yunana, har ya ji sai ka ce zai suma. Ya so a ce ya mutu ma, sai ya ce, โ€œGara in mutu da a ce ina zaune da rai.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽู†ูŽุงู†ู‹ ุฏูŽ ุฑูŽุงู†ูŽ ุชูŽู‡ูŽูˆู’ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽุณูŽุง ุงู•ูุณู’ูƒูŽ ู…ูŽูŠู’ ุฐูŽุงฺขู ุชูŽู‡ููˆุฑูŽ ุฏูŽุบูŽ ุบูŽุจูŽุณู’ุŒ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ูƒูู…ูŽ ุชูŽุจูุบู ูŠููˆู†ูุณูŽ ุนูŽูƒูŽูŠู’ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ ุญูŽุฑู’ ูŠูŽุณูู…ูœู‰ูฐุž ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุถููˆุงู’ฺงูŽุง ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽู…ูุชูุŒ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ุงู”ูŽ ุฑูŽู†ู’ุณูŽ ยซฺ ููˆู…ู‘ูŽ ุงู•ูู†ู’ ู…ูุชู ุฏูŽ ุงู•ูู†ู’ ุฑูŽุงูŠูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A sa'ad da rana ta yi sama, sai Allah ya sa iskar gabas mai zafi ta huro. Yunusa ya ji kamar zai suma saboda zafin rana da take bugun kansa. Sai ya so ya mutu, ya ce, โ€œGara in mutu da ina zaune da rai.โ€