Joshua 1:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matanku, da yaranku, da kuma dabbobinku za su kasance a ƙasar da Musa ya ba ku a gabashin Urdun, amma dole mayaƙanku, su yi shirin yaƙi su haye, su yi gaba tare da ’yan’uwanku, za ku taimaki ’yan’uwanku
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مَاتَنْكُ دَ یَیَنْكُ دَ كُمَ دَبُّواْبِنْكُ ذَاسُ ذَوْنَ أَنَنْ عَيَنْكِنْ غَبَسْ دَ كُواْغِنْ يُواْدَنْ؞ عَمَّا دُكَنْ سُواْجُواْجِنْكُ ذَاسُ ڧٜىٰتَرٜىٰ تَرٜىٰدَ یَنْعُوَنْكُ دُواْمِنْ سُتَيْمَكٜىٰسُ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da matanku, da 'yan ƙanananku, da dabbobinku, za su zauna a ƙasar da Musa ya ba ku a wannan hayin Urdun, amma jarumawanku su haye tare da 'yan'uwanku da shirin yaƙi domin su taimake su,