Joshua 1:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Bawana Musa ya mutu. Yanzu sai ka tashi tare da mutanen nan duka, ku yi shirin ƙetare kogin Urdun zuwa cikin ƙasar da zan ba su Isra’ilawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ «بَاوَنَ مُوسَٰى يَمُتُ؞ سَيْ كَشِرْيَ يَنْذُ، كَيْ دَ دُكَنْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ، كُڧٜىٰتَرٜىٰ كُواْغِنْ يُواْدَنْ ذُوَا ثِكِنْ ڧَسَرْدَ نَكٜىٰ بَاكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Bawana Musa ya rasu, sai ka tashi ka haye Kogin Urdun, kai da dukan jama'an nan, zuwa cikin ƙasar da nake ba Isra'ilawa.