Joshua 1:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan ba ku duk ƙasar da za ku taka, kamar yadda na yi wa Musa alkawari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ يَدَّ نَيِ وَ مُوسَٰى أَلْڧَوَرِ، نَارِغَا نَا بَاكُ دُكْ عِنْدَ تَڢِنْ ڧَڢَرْكُ يَتَاكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk inda tafin sawunku ya taka na riga na ba ku, kamar yadda na alkawarta wa Musa.