Joshua 1:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka bar Littafin Dokokin nan yฤƒ rabu da bakinka, sai dai ka yi ta tunani game da shi dare da rana, don ka lura, ka yi duk abin da aka rubuta a ciki, ta haka ne za ka yi nasara cikin duk abin da za ka yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุง ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุง ุจูŽุชูŽุฑูŽุจู ุฏูŽ ุจูŽุงูƒูู†ู’ูƒูŽุจูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฐูŽุงูƒูŽูŠู ุชูู†ูŽุงู†ู ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽุฑูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฑูŽุงู†ูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุง ูƒูŽุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุฏููƒู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุฑูุจููˆุชูŽ ุนูŽุซููƒูุž ุชูŽู‡ูŽูƒูŽ ุฐูŽุงูƒูŽ ูŠูŽู„ู’ูˆูŽุชูŽ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ูƒูŽุŒ ุชูŽู‡ูŽูƒูŽ ูƒูู…ูŽ ุฐูŽุงูƒูŽูŠู ู†ูŽุตูŽุฑูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada wannan littafin dokoki ya rabu da bakinka, amma zai zama abin da za ka yi ta tunani a kansa dare da rana domin ka kiyaye, ka kuma aikata bisa ga dukan abin da aka rubuta a ciki, gama ta haka za ka yi albarka cikin hanyarka, ta haka kuma za ka yi nasara.