Joshua 10:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai rana ta tsaya cik, wata kuma ya tsaya, har sai da alโ€™ummar ta ษ—auki fansa a kan abokan gฤbanta, kamar yadda aka rubuta a cikin littafin Yashar. Rana ta tsaya a sararin sama, ba tฤƒ fฤษ—i ba har kusan yini guda.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุฑูŽุงู†ูŽ ุชูŽฺŸูŽูŠูŽ ุซููƒู’ุŒ ูˆูŽุชูŽ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽฺŸูŽูŠูŽุŒ ุญูŽุฑู’ ุณูŽูŠู’ ุฏูŽ ุฌูŽู…ูŽุนูŽ ุณููƒูŽูŠู ุฑูŽุงู…ููˆูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒูŽู†ู’ ุบูŽุงุจูŽู†ู’ุณูุž ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุฑูุจููˆุซูœู‰ูฐ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุนูŽุซููƒู ู„ูุชู‘ูŽฺขูู†ู’ ูŠูŽุดูŽุฑู’ุž ุฑูŽุงู†ูŽ ุชูŽฺŸูŽูŠูŽ ุซููƒู’ ุงู”ูŽฺŸูŽูƒููŠูŽุฑู’ ุณูŽู…ูŽุŒ ุจูŽุชูŽูƒูู…ูŽ ฺขูŽุงุทูุจูŽ ุญูŽุฑู’ ูˆูŽุฌูœู‰ูฐู†ู’ ูŠูู†ู ุบูุฏูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai rana ta tsaya cik, wata kuma ya tsaya, Har al'ummar ta ษ—auki fansa a kan abokan gฤbansu. Ai, wannan a rubuce yake a littafin Yashar. Rana dai ta tsaya a tsaka, ta yi jinkirin faษ—uwa da misalin yini guda.