Joshua 10:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba a taษa ganin abu haka ba ko dฤ can, ranar da Ubangiji ya saurari mutum. Ba shakka Ubangiji yana yaฦi domin Israโilawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุนูุชููปู ูููู ูููู ููู
ูุฑู ูููููููุจูุ ูููุงู ููุงฺขููู ููููููู ููููุ ูููุงู ูููู ุจูุงููููุณูุ ุบูู
ูุง ุฑูุงููุซูููฐ ููุฏูู ููููููููฐูู ููุณูููุฑูุฑู ู
ูุฑูููุฑู ู
ูุชูู
ูุ ุญฺูงฺููงู ููููููููฐูู ููุงูู ููุงฺงู ุฏููุงูู
ููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba a taษa yin yini kamar wannan ba, ko kafin wannan yini, ko bayansa kuma, da Ubangiji ya saurari muryar mutum. Gama Ubangiji ya yi yaฦi domin Isra'ilawa.