Joshua 10:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokacin da aka gaya wa Yoshuwa cewa an sami sarakunan nan biyar a ɓoye a cikin kogo a Makkeda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ ڢَطَا وَ يُواْشُوَ ثٜىٰوَ «أَيْ، أَنْسَامِ سَرَاكُنَ بِيَرْ طِنَّنْ، سُنْ ٻُيَ عَثِكِنْ كُواْغُواْ أَ مَكّٜىٰدَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka faɗa wa Joshuwa cewa, “An sami sarakunan nan biyar, sun ɓuya a kogo a Makkeda.”