Joshua 10:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce, “Ku mirgina manyan duwatsu ku rufe bakin kogon, sai ku sa waɗannan mutane su yi tsaron kogon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُواْشُوَ يَثٜىٰ «كُتُورَ مَنْيَنْ دُوَڟُو، كُرُڢٜىٰ بَاكِنْ كُواْغُوانْ، سَعَنً كُسَا وَطَنْسُ مُتَنٜىٰ سُيِ غَادِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Joshuwa ya ce, “Ku mirgina manyan duwatsu, ku rufe bakin kogon, sa'an nan ku sa mutane su yi tsaronsu.