Joshua 10:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma kada ku tsaya a can! Ku fafari abokan gฤbanku, ku kai musu hari ta baya, kada ku bari su kai biranensu, gama Ubangiji Allahnku ya ba da su a hannunku.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููุฏู ฺููููู ุนูุซููู! ููุซููุบูุจูุฏู ุจููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููููุ ููุจูุบู ููุจูุงููููุณู ููู
ู ููุฏู ููุจูุฑูุณู ุณูุดูุบู ุจูุฑูููููฐููุณูุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุง ุฑูุบูุง ููุง ุจูุงุฏูุณูู ุงูู ุญููููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kada ku tsaya a can, sai ku runtumi abokan gฤbanku, ku bugi na bayansu, kada ku bar su su shiga biranensu, gama Ubangiji Allahnku ya riga ya ba da su a hannunku.โ