Joshua 10:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi da mutanensa suka ji tsoron wannan sosai, gama Gibeyon muhimmiyar birni ce, har ma kamar ษaya daga cikin biranen sarauta, ya ma fi Ai girma, mazanta duka kuwa mayaฦa ne na ฦwarai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุฑููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏู ู
ูุชูููููฐููุณู ุณููู ฺขูุฑูุบูุชู ุณูุจููุงูุฏู ฺููุงูุฑููุงูุ ุบูู
ูุง ุบูุจูููฐูููุงูู ุจูุจูููู ุจูุฑููู ููููฐุ ููู
ูุฑู ุทููู ุฏูุบู ุซููููู ุจูุฑูููููฐ ู
ูุงุณู ุณูุฑูุงููููุ ุญูุฑู ู
ูุง ฺููขู ุงูููู ุบูุฑูู
ูุ ููู
ู ุฏููููู ู
ูุฐููู ูููู ฺ ููููููููฐูู ููุงฺงู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ya tsorata ฦwarai, gama Gibeyon babban birni ce kamar ษaya daga cikin alkaryai, har ma ta fi Ai girma, mazajenta duka kuwa ฦarfafa ne.