Joshua 10:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yoshuwa ya karkashe waษannan sarakuna guda biyar, ya kuma rataye kowannensu a bisa itace inda jikunansu suka kasance har yamma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ูููุงูุดููู ูููููููุดูููฐ ููุทูููููู ุณูุฑูุงูููู ุบูุฏูุง ุจูููุฑู ููููู
ู ุฑูุงุชูููููฐ ูููุงูููููููฐ ุทูููููุณู ุนููููู ุงููุชูุงุซูููฐุ ุณููู ูููู ุงูู ุนูุชูุชููููู ุญูุฑู ููู
ููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Joshuwa ya buga su, ya kashe su, ya kuma rataye kowane ษayansu a bisa itace. Suka yini a rataye har maraice.