Joshua 10:27 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yamma Yoshuwa ya ba da umarni a sauko da su daga itatuwan a jefa su cikin kogon da suka ษuya. Aka sa manyan duwatsu aka rufe bakin kogon, suna a can har wa yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูุนูุฏูู ุฑูุงูู ุชูููุณููู ฺขูุงุทูููุ ูููุงูุดููู ููุจูุงุฏู ุนูู
ูุฑูููุ ุณููู ูููู ุณูููููุฑู ุฏูุณูู ุฏูุบู ูููู ุนูุชูุชูููููุ ุนููู ููู
ู ุฌูููฐฺขูุฑู ุฏูุณูู ุซููููู ูููุงูุบููุงููุฏู ุฏูุง ุณููู ูปููู ุนูุซูููุ ุณูุนููู ุณููู ุฑฺูขูููฐ ุจูุงูููู ูููุงูุบููุงูู ุฏู ู
ููููููู ุฏฺูููููุ ููุฑููููููู ุณูููุงููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sa'ad da rana take faษuwa, Joshuwa ya umarta, aka saukar da gawawwakinsu daga bisa itatuwan, aka jefa su cikin kogon inda suka ษuya. Sa'an nan suka rufe bakin kogon da manyan duwatsu. Har wa yau suna nan.