Joshua 10:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranan nan Yoshuwa ya ci Makkeda da yaฦi. Ya karkashe mutanen tare da sarkinta. Bai bar wani da rai ba. Ya yi wa sarkin Makkeda yadda ya yi wa sarkin Yeriko.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููููู ุฑูุงูู ูููู ูููุงูุดููู ููุซู ู
ููููููฐุฏู ุฏู ููุงฺงูุ ููููุดูููฐ ูููุงูููููููฐ ู
ูุชูู
ู ููููุฏู ููููููฐ ุซููููู ุจูุฑูููููุ ุจูุณู ุถูุบูููฐ ูููุงู ุทูููุจูุ ูููููููู ููุณูุฑููููู ู
ููููููฐุฏู ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ููุณูุฑููููู ููููฐุฑููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan rana kuwa Joshuwa ya ci Makkeda da yaฦi, ya kashe mutanenta da sarkinta da takobi, har ba wanda ya ragu. Ya yi wa Sarkin Makkeda kamar yadda ya yi wa Sarkin Yariko.