Joshua 10:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Horam sarkin Gezer kuwa ya zo don yă taimaki Lakish, amma Yoshuwa ya haɗa duk da shi da rundunarsa ya ci su da yaƙi, har bai bar waninsu da rai ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوَنَّنْ لُواْكَثِ، سَرْكِے هُواْرَمْ نَ غٜىٰظٜىٰرْ يَهَوْرُواْ دُواْمِنْ يَتَيْمَكِ لَكِشْ، عَمَّا يُواْشُوَ يَكَشٜىٰ سَرْكِنْ تَرٜىٰدَ سُواْجُواْجِنْسَ، بَسُ ضَغٜىٰ كُواْ طَيَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Horam, Sarkin Gezer kuwa, ya kawo wa Lakish gudunmawa, Joshuwa kuwa ya buge shi tare da mutanensa, har ba wanda ya ragu.