Joshua 10:35 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranan nan suka ci ฦasar da yaฦi, suka buge ta, suka karkashe kowa da takobi kamar dai yadda suka yi a Lakish.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููุซูุชู ุฏู ููุงฺงู ุงูู ุฑูุงููุฑู ููููุ ุณููู ููููููู ูููุงูููููููฐ ู
ูุชูู
ููู ุฏูููููููฐ ุซูููููุชูุ ุจูุณู ุถูุบูููฐ ูููุงู ุทูููุจูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ุณููููู ุงูู ููููุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ran nan suka cinye ta, suka buge ta da kowane mutum da yake cikinta da takobi. Ya hallakar da su a wannan rana kamar yadda ya yi wa Lakish.