Joshua 10:37 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ci birnin da yaฦ™i, suka karkashe mazaunanta, da sarkin, har da ฦ™auyukan, ba wanda ya tsira kamar yadda ya yi wa Eglon. Ya hallakar da ita sarai duk da kowane mutum da yake cikinta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณููƒูŽ ูƒููˆูŽุซูุชูŽ ุฏูŽ ูŠูŽุงฺงูุŒ ุณููƒูŽ ูƒูŽุดูœู‰ูฐ ุณูŽุฑู’ูƒูู†ู’ ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ุชูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ฺงูŽูˆู’ูŠููƒูŽู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ูƒูœู‰ูฐูˆูŽูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุนูุชูŽุž ูŠููˆุงู’ุดููˆูŽ ูƒููˆูŽ ูŠูŽู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุฑู’ ุฏูŽ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ุŒ ุจูŽุณู ุถูŽุบูœู‰ูฐ ูƒููˆุงู’ ู…ูุชูู…ู’ ุทูŽูŠูŽุจูŽุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุณููƒูŽูŠู ูˆูŽ ุนูœู‰ูฐุบู’ู„ููˆุงู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka cinye ta, suka buge ta, da sarkinta, da garuruwanta, da kowane mutum da yake cikinta da takobi, har ba wanda ya ragu kamar yadda ya yi wa Eglon. Ya hallakar da ita sarai duk da kowane mutum da yake cikinta.