Joshua 10:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku zo ku taimake ni in kai wa Gibeyon hari. Domin sun yi yarjejjeniya ta salama da Yoshuwa da Isra’ilawa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كُذُواْ كُتَيْمَكٜىٰنِ، مُيَاڧِ غِبٜىٰيُوانْ، غَمَا مُتَنٜىٰنْتَ سُنْيِ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ دَ يُواْشُوَ دَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ku zo, ku taimake ni, mu yaƙi Gibeyon, gama ta yi amana da Joshuwa da Isra'ilawa.”