Joshua 10:43 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yoshuwa kuwa ya dawo da dukan Isra’ilawa zuwa sansani a Gilgal.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ وَنَّنْ يُواْشُوَ دَ سُواْجُواْجِنْسَ سُكَ كُواْمَ وُرِنْ سَنْسَنِنْسُ أَ غِلْغَلْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Joshuwa ya komo tare da dukan Isra'ilawa zuwa zango a Gilgal.