Joshua 10:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutanen Gibeyon suka aika zuwa wurin Yoshuwa a sansani a Gilgal, โKada ka juya wa bayinka baya, ka zo da sauri ka cece mu! Ka taimake mu domin sarakunan Amoriyawa duka daga kan tudu sun haษa ฦarfinsu tare za su tasar mana.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุจูููฐูููุงูููุงููุง ุณููู ุนููููู ูู ูููุงูุดููู ุงููููุฌูููฐูู ุณูููุณููู ุงูู ุบูููุบููู ุณูููุซูููฐ ยซููุฏู ููุจูุฑูู
ูุ ููููููุฑููุงู ููุฑูููู
ู ุฏู ุณูููุฑูุ ููุซูููฐุซูููฐู
ู! ููุชูููู
ูููููฐู
ู ุณูุจููุงูุฏู ุฏููููู ุณูุฑูุงูููููู ุงููู
ููุงูุฑูููุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุธูููููููฐ ุนููููููููู ุชูุฏูููู ุณููู ุชูุชููุงุฑู ููููุณู ุฏููุงูู
ููู ุณูุฐููุงู ุณูููุงฺงูููฐู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gibeyonawa dai suka aika zuwa wurin Joshuwa a zango cikin Gilgal cewa, โKada ka yar da bayinka. Ka zo wurinmu da sauri, ka cece mu, ka taimake mu, gama dukan sarakunan Amoriyawa da suke zaune a ฦasar tuddai sun tattaru a kanmu.โ