Joshua 10:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Yoshuwa ya tashi da rundunarsa duka, tare da dukan jarumawansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُواْشُوَ يَتَاشِ دَ دُكَنْ سُواْجُواْجِنْسَ دَغَ غِلْغَلْ، تَرٜىٰدَ دُكَنْ سُواْجُواْجِنْسَ مَڢِيَ عِيَ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Joshuwa ya tashi daga Gilgal da dukan mayaƙa, da dukan jarumawa tare da shi.