Joshua 11:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin nan Yoshuwa ya koma da baya ya ci Hazor da yaƙi, ya kuma kashe sarkinta da takobi. (Hazor ce babbar masarautan ƙasashen nan.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً يُواْشُوَ يَجُويَ يَثِ نَصَرَا عَكَنْ بِرْنِنْ حَزُوارْ يَكُمَ كَشٜىٰ سَرْكِنْتَ دَ تَكُواْبِے؞ أَ لُواْكَثِنْ كُوَ سَرْكِنْ حَزُوارْ نٜىٰ يَكٜىٰ مُلْكِ عَكَنْ سَوْرَنْ مُلْكُواْكِنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan lokaci Joshuwa ya koma da baya ya ci Hazor, ya kashe sarkinta da takobi, gama a lokacin Hazor ita ce masarautar mulkokin nan.