Joshua 11:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yoshuwa ya ฦ™wace masarautun nan duka ya kuma kashe sarakunansu da takobi, ya hallakar da su ฦ™aฦ™af kamar yadda Musa bawan Ubangiji ya umarta.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠููˆุงู’ุดููˆูŽ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุซู ุฏููƒูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูุฑูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽู†ู’ุณู ุฏูŽ ูŠูŽุงฺงูุŒ ูŠูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ู‘ูœู‰ูฐู†ู’ุณู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุนูู…ูŽุฑู’ุชูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Joshuwa kuma ya ci dukan biranen sarakunan nan, da dukan sarakunansu. Ya kashe su da takobi, ya hallakar da su ฦ™aฦ™af kamar yadda Musa bawan Ubangiji ya umarta.