Joshua 11:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Ubangiji ne ya taurare zukatansu waษannan sarakuna suka yi yaฦi da Israโilawa don yฤ hallaka su gaba ษaya, yฤ gamar da su ba jinฦai, yadda Ubangiji ya umarci Musa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููููฐ ููุชูููุฑูุฑู ุธูููุงุชูููุณูุ ุฏููุงูู
ููู ุณูููุงฺงู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุงุ ุฏููุงูู
ููู ูููููููููุฑู ุฏูุณูู ุบูุจูุงุทูููุ ุนูููู
ู ููููุฑู ุฏูุณูู ุจูุงุจู ุชูููุณูููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซู ู
ููุณููฐูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Ubangiji ne ya taurara zukatansu har da za su tasar wa Isra'ilawa da yaฦi don a hallaka su, a shafe su ba tausayi, kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.