Joshua 11:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yoshuwa da dukan mayaƙan suka auka musu a bakin Ruwayen Meron.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُواْشُوَ تَرٜىٰدَ دُكَنْ سُواْجُواْجِنْسَ سُكَ ڢَاطَ مُسُ دَ يَاڧِ بَا لَابَرِ عَبَاكِنْ رَاڢِنْ مٜىٰرُوامْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Joshuwa, tare da dukan mayaƙansa, suka je suka mame su, suka auka musu a bakin ruwayen Merom.