Joshua 11:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yoshuwa ya yi musu yadda Ubangiji ya umarta, ya gurgunta dawakansu, ya kuma ฦone keken yaฦinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุดููู ูููู ูููู ู
ูุณู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐุดูุ ููุบูุฑูุบูููุชู ุฏูููููููุณู ููููู
ู ฺงููุงูููููฐ ููููฐูููููู ุฏููุงูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Joshuwa kuwa ya yi musu kamar yadda Ubangiji ya umarce shi, ya daddatse agaran dawakansu, ya kuma ฦone karusansu.