Joshua 12:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mulkinsa ya taso daga Dutsen Hermon, da Saleka, da dukan Bashan har zuwa iyakar Geshurawa da Maโakatiyawa haษe da rabin Gileyad, zuwa kan iyakar Heshbon ta sarki Sihon.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ู
ููููู ุนููููููููู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ููุฑูู
ููุงูู ุฏู ุณูููููฐูู ุฏู ุฏููููู ูููููููู ุจูุดููู ุญูุฑู ุฐูููุง ุงููููุงููุฑู ูููููููู ู
ูุชูููููฐูู ุบูููฐุดูุฑู ุฏู ูู ู
ูุนููู ุฏู ุฑูุจููู ุบูููููฐููุฏูุ ุญูุฑู ุฐูููุง ุงููููุงููุฑู ูููููููู ุณููููุงูู ุณูุฑููููู ููููฐุดูุจููุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya mallaki Dutsen Harmon, da Salka, da dukan Bashan, har zuwa iyakar Geshuriyawa, da Ma'akatiyawa, da rabin Gileyad, zuwa kan iyakar ฦasar Sihon, Sarkin Heshbon.