Joshua 13:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da dukan garuruwan Sihon sarkin Amoriyawa, wanda ya yi mulkin Heshbon, har zuwa iyakar Ammonawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ ڧُنْشِ دُكَنْ بِرَنٜىٰنْ سَرْكِے سِهُوانْ نَ أَمُواْرِيَاوَا، وَنْدَ يَيِ مُلْكِ أَ هٜىٰشْبُوانْ، حَرْ ذُوَا إِيَاكَرْ أَمُّواْنَاوَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da dukan biranen Sihon, Sarkin Amoriyawa, wanda ya yi mulki a Heshbon, har zuwa iyakar Amoriyawa,