Joshua 13:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Musa ya ba kabilar Gad, bisa ga iyalansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى كُمَ يَبَا ذُرِيَرْ غَدْ مَلَّكَرْسُ تَغَادُواْ دَنْ‌غِ دَنْ‌غِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuma ya ba Gadawa gādo bisa ga iyalansu.