Joshua 13:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga abin da Musa ya ba rabin kabilar Manasse, wato, wa rabin zuriyar Manasse, bisa ga iyalansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى كُمَ يَبَا رَبِنْ ذُرِيَرْ مَنَسّٜىٰ مَلَّكَرْسُ تَغَادُواْ دَنْغِ دَنْغِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuma ya ba rabin jama'ar Manassa rabon gādo bisa ga iyalansu.