Joshua 13:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga Kogin Shihor a gabashin Masar zuwa sashen Ekron a arewa, dukan wannan ฦasa ana lissafta ta a cikin ฦasar Kanโaniyawa, ko da yake tana a sashen da sarakuna biyar na Filistiyawa na Gaza, Ashdod, Ashkeloniyawa, Gat da Ekron; na Awwiyawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ุฑูุงฺขููู ุดููููุงุฑู ููููุฏู ููููููฐ ุนู ุงููููุงููุฑู ู
ูุตูุฑู ุชูุบูุจูุณู ุฐูููุง ูููููููู ุนูููฐููุฑููุงูู ุงููููุฌูููฐูู ุงููุฑูููฐููุ ุฏููููู ููููููููููููู ุงููููููุณฺููขูุชูุงุณู ูู ููููุนูููููุงููุง ููููฐุ ููุชููุงู ูููููููู ููุณูุฑูุงูููู ุจูููุฑู ูู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ู
ููููู ุงูู ุบูุงุธู ุฏู ุงููุดูุฏููุงุฏู ุฏู ุงููุดูููููฐูููุงูู ุฏู ุบูุชู ุฏู ููู
ู ุนูููฐููุฑููุงูู ูููููููููู ุงูููููููุงููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
daga Shihor da yake gabas da Masar zuwa iyakar Ekron a wajen arewa. Wannan ฦasa ta Kan'aniyawa ce. Akwai ฦasar sarakuna biyar na Filistiyawa da yake a Gaza, da Ashdod, da Ashkelon, da Gat, da Ekron, da ฦasar Awwiyawa,