Joshua 13:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da ya miฦe daga Mahanayim haษe da dukan Bashan, da gefen masarautar Og sarkin Bashan, da dukan garuruwan Yayir guda sittin da suke a Bashan,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููุณู ฺููงูุณูุฑู ููู
ฺููงูููฐ ุฏูุบู ู
ูููููููู
ู ููููุทู ุฏู ุฏููููู ุจูุดูููุ ุฏููููู ู
ููููู ุนููุงุบู ุณูุฑููููู ุจูุดููู ุฏู ุฏููููู ุบูุฑูุฑููู ูู ููุงููุฑู ุบูุฏูุง ุณูุชูููู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุนูุจูุดูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yankin ฦasarsu ya bi daga Mahanayim, ya haษa dukan Bashan, da dukan mulkin Og, Sarkin Bashan, da dukan garuruwan Yayir guda sittin da suke a Bashan,