Joshua 13:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne rabon gādon da Musa ya yi lokacin da suke cikin filayen Mowab a hayin gabashin Urdun kusa da Yeriko.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ رَبُوانْ غَادُوانْ ڧَسَرْ وَنْدَ مُوسَٰى يَرَبَ سَعَدَّ يَكٜىٰ أَ ڢِيلَيٜىٰنْ مُواْوَبْ أَغَبَشِنْ كُواْغِنْ يُواْدَنْ سُنَ كَلُّوانْ يٜىٰرِكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne rabon gādon da Musa ya yi lokacin da suke cikin filayen Mowab a hayin gabashin Urdun daura da Yariko.