Joshua 13:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga wajen kudu kuma, dukan ƙasar Kan’aniyawa ce. Iyakarta a arewa ta fara daga Ara ta Sidoniyawa har zuwa Afek, ta zarce har zuwa iyakar Amoriyawa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَعَكُمَثِ يَنْكُنَنْ كَنْعَنِيَاوَا بَ دَغَ غَرِنْ مٜىٰيَرَ عَيَنْكِنْ سِدُواْنِيَاوَا، حَرْ ذُوَا غَرِنْ أَڢٜىٰكْ عَ إِيَاكَرْ أَمُواْرِيَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da dukan ƙasar Kan'aniyawa a wajen kudu, da Meyara ta Sidoniyawa, zuwa Afek, har zuwa iyakar Amoriyawa,