Joshua 14:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina nan da ฦarfina kamar yadda nake da ฦarfi a lokacin da Musa ya aike ni; zan iya fita zuwa yaฦi da ฦwazo yanzu kamar yadda nake zuwa a dฤ.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดู ููููุ ููุฑููููููู ุงููููุฏู ฺงูุฑฺูขููู ุฌูููููู ููู
ูุฑู ุงูู ูููุงูููุซููู ุฏู ู
ููุณููฐู ููุนูููููููฐููุ ุญููู ูููู ุงููููุงูููู ุฏู ฺงูุฑฺูขูููู ุญูุฑู ููููุฐู ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ฺขูุชู ููุงฺงู ุฏู ููู
ู ูููู ุฏู ูููฐููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi kuwa, har wa yau ina da ฦarfi kamar ran da Musa ya aike ni. Kamar yadda ฦarfina yake a dฤ, haka yake a yanzu domin yaฦi, da kuma kai da kawowa.