Joshua 14:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta wurin yin ƙuri’a aka raba wa kabilan nan tara da rabi, yadda Ubangiji ya umarta ta wurin Musa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ يَدَّ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْثِ مُوسَٰى، ذُرِيَرْ نَنْ تَرَ دَ رَبِے سُنْ كَرْٻِ نَاسُ رَبُوانْ غَادُواْ عَيَمَّثِنْ يُواْدَنْ تَهَنْيَرْ جٜىٰڢَ ڧُرِعَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kabilan nan tara da rabi sun karɓi nasu rabon gādo ta hanyar jefa kuri'a, kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.