Joshua 14:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka a ranan nan Musa ya rantse mini cewa, ‘Ƙasar da ka taka za tă zama ƙasarka ta gādo kai da ’ya’yanka har abada, domin ka bi Ubangiji Allahna da dukan zuciyarka.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ أَوَنَّنْ رَانَ مُوسَٰى يَرَنْڟٜىٰ مِنِ يَثٜىٰ، ‹دُكْ عِنْدَ ڧَڢَاڢُنْكَ سُكَتَاكَ ذَيْ ذَمَ غَادُوانْكَ، كَيْ دَ یَیَنْكَ حَرْ أَبَدَا، غَمَا كَا بِے يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَا دَ دُكَنْ ذُوثِيَارْكَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya rantse a wannan rana ya ce, ‘Hakika duk inda ƙafafunka suka taka a ƙasan nan zai zama gādonka, kai da 'ya'yanka har abada, domin ka bi Ubangiji Allahnka sosai!’