Joshua 15:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bakin Bahar Rum nan ne iyakar yammanci. Wannan ita ce iyakar da ta kewaye jamaโar Yahuda bisa ga iyalansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงููุฑูุณู ููุฌูููฐูู ููู
ูู ูููู ุนูุชูุซูููฐ ุจูุงูููู ููููููู ุชูููฐููุ ููููููู ุนูุชูุซูููฐ ุงููููุงููุฑู ุฏู ุชูููููฐููููููฐ ุฐูุฑูููุฑู ูููููุฏู ุจูุณูุบู ุนูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bakin Bahar Rum, ita ce iyaka a wajen yamma. Wannan ita ce iyakar da ta kewaye jama'ar Yahuza bisa ga iyalansu.