Joshua 15:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kaleb ya ce, “Zan ba da ’yata Aksa aure ga wanda zai ci Kiriyat Sefer da yaƙi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَلٜىٰبْ يَثٜىٰ «دُكْ وَنْدَ يَثِ كِرِيَتْ سٜىٰڢٜىٰرْ دَ يَاڧِ، ذَنْبَاشِ یَتَ عَكْسَ عَوْرٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kalibu ya ce, “Duk wanda ya bugi Kiriyat-sefer, har ya ci ta, zan ba shi 'yata Aksa aure.”