Joshua 15:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta wuce zuwa Azmon ta haɗu da Rafin Masar, ta ƙarasa a Bahar Rum. Wannan shi ne iyakarsu ta kudu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَوُثٜىٰ ذُوَا أَظْمُوانْ تَبِے تَݣُورِنْ إِيَاكَرْ مَصَرْ حَرْ ذُوَا عِنْدَ يَغَنْغَرَ عَتٜىٰكُ؞ وَنَّنْ عِتَثٜىٰ إِيَاكَرْ يَهُودَ وَجٜىٰنْ كُدُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta zarce zuwa Azemon, ta bi ta rafin Masar zuwa inda ya gangara a teku. Wannan ita ce iyakar mutanen Yahuza wajen kudu.