Joshua 15:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Iyakarsu ta gabas kuwa ita ce Tekun Gishiri wadda ta zarce har zuwa gaษar Urdun. Iyakarsu ta arewa ta fara ne daga Tekun Gishiri a bakin Urdun,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงููุฑูุณู ููุฌูููฐูู ุบูุจูุณู ูููู ุชฺูขูุงุฑู ุฏูุบู ุชูููฐูููู ุบูุดูุฑู ุฐูููุง ุจูุงูููู ูููุงูุบููู ูููุงูุฏูููุ ุงููููุงููุฑูุณู ููุฌูููฐูู ุงููุฑูููฐูู ููู
ู ุชฺูขูุงุฑู ุฏูุบู ุจูุงูููู ุชูููฐูููู ุบูุดูุฑู ุงูู ุนูููุฏู ูููุงูุบููู ูููุงูุฏููู ููุบูููโุบูุฑู ุนูุชูููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iyakarsu wajen gabas ta kama daga Tekun Gishiri zuwa bakin Urdun. Wajen arewa kuwa ta miฦa daga bakin teku a inda Kogin Urdun ya gangara a tekun.