Joshua 15:63 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kabilar Yahuda kuwa ba su iya korar Yebusiyawa waษanda suke zama cikin Urushalima ba; har wa yau Yebusiyawa suna nan zaune tare da mutanen Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุจูุณู ุนููู ูููุงูุฑูุฑู ููููฐุจูุณูููุงููุง ู
ูุฐููููููู ุนูุฑููุดููููู
ู ุจูุ ููู
ู ููุฑููููููู ููููฐุจูุณูููุงููุง ุณูููุงูููู ุธูููููููฐ ุชูุฑูููฐุฏู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma jama'ar Yahuza ba su iya korar Yebusiyawa waษanda suke zaune a Urushalima ba, don haka Yebusiyawa suka yi zamansu da jama'ar Yahuza cikin Urushalima har wa yau.