Joshua 16:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba su kori Kanโaniyawan da suke zama a Gezer ba, don haka Kanโaniyawa suna zama tare da mutanen Efraim har wa yau; amma Kanโaniyawa suka zama masu yin aikin dole.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุจูุณู ูููุงูุฑู ููููุนูููููุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุธูููููููฐ ุงูู ุบูููฐุธูููฐุฑู ุจูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ููููุนูููููุงููุง ุณููู ุฐููููู ุชูุฑูููฐุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุงฺููขูุฑูููู
ู ููุฑูููููููุ ุนูู
ููุง ุณูููุณูุง ููููุนูููููุงููุง ูููู ุนููููููู ุฏููุงูููููฐ ููู
ูุฑู ุจูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ba su kori Kan'aniyawa da suke zaune a Gezer ba, don haka Kan'aniyawa ka zauna tare da Ifraimawa har wa yau, amma Kan'aniyawa suka zama bayi masu yin aikin dole.