Joshua 16:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ta wuce zuwa Bahar Rum. Daga Mikmetat a arewa kuwa iyakar ta karkata gabas zuwa Taโanat Shilo, ta wuce zuwa Yanowa a gabas.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ุซููู ููู
ู ุชูู
ฺููงูููฐ ุฐูููุง ุชูููฐูููู ู
ูููฐุฏูุชูููฐุฑูููฐููููุ ุฏูุบู ู
ูููู
ูููฐุชูุชู ุงููููุฌูููฐูู ุงููุฑูููฐููุ ุชูุฌููููุง ููุฌูููฐูู ุบูุจูุณู ุชูููููฐููููููฐ ุฐูููุง ุชูุนูููุชู ุดููููุงูุ ุณููู ุชูููุซูููฐ ุงููููุฌูููฐูู ุบูุจูุณู ุฐูููุง ูููููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga can iyakar ta miฦa zuwa teku ta bar Mikmetat a wajen arewa. A wajen gabas kuwa iyakar ta karkata zuwa Ta'anat-Shilo, daga can sai ta zarce gaba a wajen gabas zuwa Yanowa.