Joshua 16:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga Taffuwa kuma iyakar ta bi yamma zuwa kwazazzaban Kana, ta ฦarasa a Bahar Rum. Wannan shi ne gฤdon mutanen Efraim bisa ga iyalansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ุชฺูขูููู ููู
ู ุงููููุงููุฑู ุชูู
ฺููงูููฐ ููู
ูู ุฐูููุง ุฑูุงฺขููู ูููู ุชฺูงูุงุฑูููฐ ุนูุชูููฐูููู ู
ูููฐุฏูุชูููฐุฑูููฐููููุ ููููููู ูููููููู ฺงูุณูุฑู ููููฐ ุนูููุจูุง ุฐูุฑูููุฑู ุงฺููขูุฑูููู
ู ู
ููููููุฑูุณู ุชูุบูุงุฏููุงู ุฏูููโุบู ุฏูููโุบูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga Taffuwa, sai iyakar ta yi yamma zuwa rafin Kana, sa'an nan ta gangara a teku. Wannan shi ne gฤdon Ifraimawa bisa ga iyalansu,