Joshua 17:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan shi ne gฤdon da aka ba wa kabilar Manasse, a matsayin ษan farin Yusuf. Manasse yana da ษan farin mai suna Makir. Makir shi ne mahaifin mutanen Gileyad, aka ba shi Gileyad da Bashan gama Makiriyawa jarumai ne ฦwarai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููู ุจูุง ุฐูุฑูููุฑู ู
ูููุณููููฐุ ุทููู ฺขูุถู ูููุณฺูขูุ ููุงุชู ุฑูุจููุงูู ุบูุงุฏููุงูุ ู
ูููุฑู ุจูุงุจููู ุบูููููฐููุฏู ูููู ุทููู ฺขูุถู ู
ูููุณููููฐ ููููฐุ ุชูููุฏูููููููฐ ู
ูููุฑู ุฌูุฑูู
ู ููููฐุ ุนููู ุจูุงุดู ุบูููููฐููุฏู ุฏู ุจูุดููู ุบูุจูุณู ุฏู ูููุงูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka ba kabilar Manassa, ษan farin Yusufu, nata rabon gฤdo. Makir ษan farin Manassa, uban Gileyad, aka ba shi Gileyad da Bashan domin shi jarumi ne.